Ana ta rade radin Chewa Bakin Halittu Sun Bayyana A Garin Katsina Wanda Ake Chewa elien Yayin da Al'uma Suka shiga fargaba. Babu Shakka wannan Batu jami'an Yan Sanda Sun yi chikakkiyar magana game da haka Yayin da Suka che wannan magana karya che Babu wayannan bakin Halittu a Garin na Katsina.