Rayuwar sa Abun Tausayi yadda Yake Sosa Kurajen Dake Jikin Sa da Adda Saboda Suna Mai Kai’ka Yi Allah Sarki 😪 Kallah Kaga yadda Wannan Lamari ya Faru Abun Yayi Wani Iri. Yanzu Haka dai Zamusa Muku Wannan Bidiyo Domin Kuga Zahirin yadda Abun Yake Ya Faru Allahu Akbar 😭.