Qalu innalillahi Yan Bindiga Basa Yiwa Arewachin Nigeria Adalchi Yanzu Yanzu Hukunchin…

An Kama Wani Me Taimakawa Yan Bindiga Wanda Ya Amsa Lefukan Sa A Gaban Jami’an Tsaro Wannan Mummunan Lamari Ya Damu Arewachin Nigeria matuka.

Har Yanzu Arewachin Nigeria Na Bukatar Jajirchewa Wajen habaka Yankin Da Tsaro da Kuma sauran ayyuka Amma se ya zama Chewa barazana ta Tsaro che Ke chin Karen ta Babu babbaka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬