Qalu innalillahi Ƴan Bindiga Kun shiga Uku Anyiwa Duk…

Rundunar Sojojin Nigeria Na Kokari wajen gudanar da Hare hare akan Yan Bindiga wajen Ƙokarin da sukeyi wajen dakilewa tare da kakkabe Yan Bindiga a yankin na Arewa.

Sannan sanin Kanku ne Yan Bindiga Sun Lalata yankin Arewachin Nigeria ta Hanyar Dakile tattalin arziki a yankin na Arewa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬