Qalu innalillahi Abin Da Ake Tsoro a Kano Ya Faru Wasu na Gani ba komai ne Yasa Aka mallakawa Gawuna Milkin Kano ba a kotu fache Saboda a jefa Kano chikin Mummunan Hali. Hakan ya Sanya Jama'a chikin halin fargaba bisa yadda ake Gani kawai an zo ne a Tayar da zaune tsaye.