Yadda Rundunar Sojojin Nigeria Ke Kai sumame maboyar Ƴan bindiga Tare da fatattakar su a sansanonin su tare da maboyar su. A Ƴan Kwanakin Nan dai ana samun nasarori Yayin da Rundunar Yan Sanda da ta Sojoji Ke Ƙokarin Dakile hare haren Yan Bindiga Da Ƴan Ta'adda.