Alhamdulillahi Sojoji Sunyiwa Ƴan bindigan Mummunan Hukunchin Da Ya Dache Da Duk Wanda…

Rundunar Sojojin Nigeria Ta Yiwa Wasu Yan Bindiga Hukunchin Da Ya Dache Da su Tare da fatattakar su a jahar Kaduna a Arewachin Nigeria.

Wannan Hukunchi da Yan Bindiga suka Fuskanta shine Abinda ya Dache ayi Musu domin su girbi abin da Suka shuka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬