To samari zaso kowa ya shiga yaga wannan, musamman masu dokin aure ayi hattara indan kaki kuma kanka…

Babbar magana gidan kitsu haba mai yakai kato kan wannan Indai kana da budurwa ka gar gade ta akan lallai duk rintsi kada ta kus kura ta bawa wani kanta wai yayi mata kitsu ko kuma yayi mata kwalliya.

Lallai akwai wa yan da zaus ce ai menene amfanin kawo irin wannan abun to duk wanda yake da wannan tambayar a zuciyar sa ga amsar ta zamu bayyana ta mai dau kan gaskiya ya dauka mai bari ya bari.

Kowa yasan yanzu yan kannywood wato hausa film kenan ana yawan kallan su a film ko kuma acikin social media kamar yadda muka sha gani da idan mu yan film za kaga wani kwato yana musu kwalliya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬