Wallahi Hukunchin Da Kuke Yiwa Yan kannywood Babu Adalchi Jibi Yadda…

innalillhi Wallahi Masu Yiwa Yan kannywood Mummunan Hukunchin Nan bakwa Musu Adalchi Koda yaushe Babu abin da Kuke Musu se irin wannan al’amari.

An Kuma Sake Bayyana Mutuwar Jarumin masana’anntar kannywood wato Rabiu rikadawa Baba Dan Audu Wanda Hakan ba gaskiya bane Kuma sharri ne da aka Saba Yiwa Yan kannywood din.

Allah ya kyauta mana de ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬