Duk Me Aure Yayi Wannan Hadin Maza Da Mata Amma in Baka Da Aure Kar…

Yadda zaka hada wannan maganin Shine zaka samu Kayayyakin Hadin Ka Masu Kyau Kamar Yadda Zamu Lissafa Maka mace Ko Namiji kowa ze Iya yin wannan hadin.

Zaka samu Abubuwa kamar haka.

1, Namijin goro Guda 5
2, dabino Guda 25
3, Kwakwa ta Ruwa guda 2
4, Mazarqwaila guda 2
5, Madara pick ta Ruwa guda 2
6, Danyar chitta guda biyu

Sai Ka Markada su sosai sannan kake Shan Kofi Daya da safe Kofi Daya da daddare na tsawo sati guda zakayi Mamaki Ka bawa matar Ka ma irin wannan hadin.

zakuyi matukar mamakin Kuma zaku Yi mana addua in shaa Allah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬