Indai kana social media kamar Facebook, lallai ya kama ta kaga wannan bidiyan jama’a ayi hattara akula sosai…

Yanzu mukai karo da wannan fai fan bidiyo wanda muka tsince shi Akan shafin 100M dake kan manhajar YouTube lallai abun da muka gani ya bamu mamaki sosai da sosai dalilin ne ma yasa muka kawo muku abun da muka gani.

Domin wannan shafin namu mai al’barka yana so ya ga mutane suna jin dadin kasan cewa acikin shafin ako da yau she Dan haka ne muka kawo, Lallai karshan duniya yazo Angano Wani babban Al’amari a yankin Africa.

Shin wannan Abu gaskiya ne ko kuma ba gaskiya bane? tambayar wasu daga cikin wanda zasu shigo wannan shafin a wannan lokacin, to kowa ya tsaya yaji abun da zamu fada Akan wannan Al’amarin.

Nafarko dai abun da yasa bayan munga Akan wani shafi muka taho dashi izuwa Gare ku shine akwana kin baya munga yadda labari yafita cewa lallai America 🇺🇸tana kin kisar wasu abu buwa wanda an tabbatar suna kama da irin wannan hotan dake jikin wannan bidiyan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬