Qalu innalillahi Wannan Damben Ya Haramta Rashi Imanin Yaai Yawa Da…
wannan ne bidiyon Dambe na Wanda ya ja hankula matuka a shafukan sada zumunta Wanda Ake Zargi wannan wasan be kamata a Sa mugunta kamar haka ba.
Sannan Dambe wasu na Zargin ana hadawa da tsafi wajen gudanar dashi inda ya zama Wani Abu da ban ba karfin Kane Ke chi Maka wasa ba.