innalillahi Wai Me Ali Nuhu Yayi Muku Ne Gaskiya Bakuyi Masa Adalchi Ba.

innalillahi Wa’inna ilaihirraju’un wannan Masifa da me tayi kama Kullum Mutane Babu abin da Suka Sani sai Yiwa Yan kannywood Mummunan Hukunchi.

wannan Wani Rahoto Dake nuna Chewa jarumin masana’anntar kannywood Ya Rasu Wato Ali Nuhu Ba Gaskiya Bane Kuma be Kamata kowa ya gaskata wannan Rahoto ba.

Ali Nuhu Dai Yana Nan A Raye Bai Mutu ba Fatan Allah ya Kara mana lafiya da imani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN πŸ‘ˆπŸ˜­πŸ’£πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡¬