Qalu Innalillahi duk rashin imanin ka kaga wannan bidiyan dolane han kalinka ya tashi…

Yadda rushewar gidaje da kuma gadoje tayi sandiyya mutuwar mutane da yawa a wannan shekarar abun ba’a cewa komai sai dai muce musulmin cikin su.

Da suka rasu Allah yaji kansu da Rahama Amen yanzu zamu saka muku wannan fai fan bidiyan kugani da idan nuwan ku yadda manyan gidaje suke rushewa sabo da ruwa.

Domin kuwa duk wanda ya ga wannan hotan zai ga kamar hakan baza ta taba yiwa ba kuma ba haka bane amma tunda muna tafe da bidiyan zaku yadda ruwa yake yanke gidaje suna fadawa cikin sa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬