An Chire Sunan Maryam Shetty A Jeri Ministochi da aka Zaba.

A cikin wata wasika da Shugaba Tinubu ya aika wa majalisar dattawa ne ya bayyana maye gurbinta da Festus Keyamo da Dr Mariya Mairiga Mahmud.

Lamarin dai Ya Janyo cheche kuche A Baki Yan Nigeria ganin yadda akayi tufka da warwara akan Bata mukamin a karo farko Kuma Azo a warware.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN πŸ‘ˆπŸ˜­πŸ’£πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡¬