Za’a Yaƙi Nigeria Da ECOWAS: Kasahe Burkina Faso, kasar Gini da mali Zasu Yiwa Kara Nijar…

innalillahi Wa’inna ilaihirraju’un wannan Masifa da me tayi kama Kasashe Burkina Faso, kasar Gini da Kasar Mali sun lashi Takobin Taya kasar Nijar yakar ƙungiyar ECOWAS wan Kasar Nigeria ce jagorar ƙungiyar.

Bayan Juyin mulki da Akai a kasar ta Nijar ƙungiyar ECOWAS din ta nuna Rashin Jin Dadin ta na wannan Juyin mulki Kuma tache har yanzu Bazu ta Sani a matsayin shugaban kasar ta Nijar.

ECOWAS din ta Bada wa’din kwana bakwai ga Sojoji da sukayi Juyin Mulki da su sauka Kuma su Maida Bazu A Matsayin shugaban kasar in ba hakaba zasu yake su.

Jin Hakan Kasashen Burkina Faso, Mali da Kuma guinea Suka lashi Takobin Taya Nijar da wannan yaƙi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬