Wata budurwa ta ƙi yin aure saboda tsoron daren farko. a ganin ku menene dalilin da yasa ƴan mata ke tsoron daren farko?