Innalillahi wa inna ilaihirraj’un wani mutum ya siyar da yayansa guda uku a nigeria kalli wannan bidiyon ..

Innalillahi wa inna ilaihirraj un wani dan kasar nigeria ya siyar da yayansa guda uku babban dubu dari bakwai da hamsin karamin dubu dari biyar jariri dubu dari uku da hamsin.

wannan lamari yayi matukar tada hankalin jama’a a fadin duniya da kuma kasa tamu ta nigeria saboda rashin tausayi da imani na wannan mutumi.

allah ya tsaremana imaninmu yasa mugama da duniya lafiya ameen summa ameen mungode da ziyartar wannan site mai albarka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬