Bidiyon Malamin Izala Yana Buga Kwallo Ya Haifar Masa Da…

Bayyanar Wani Bidiyo Na Malin Izala Wato Sheikh Bala Lau Ya Haifar da Cece kuce Yayin da ake chaccakar su musamman a shafilukan SADA zumunta.

Duk da dai ana ganin Yawanchin masu caccakar Yan wasu dariku ne ba Yan Izala ba ne. Amma an Kara samu Wani Malami da Yayi caccaka akan haka.

Malamin da Yayi caccakar shine Malam Idris Bauchi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬