Mawakin Da Ya Zagi Shugaban Kasar Niger Ya Saki Sabon Bidiyo.

Da Dumidumi: Shahararren mawakin Nan Aminu j town Wanda Ya Zagi Shugaban Kasar Niger A Wata Wakar Sa waccha Ta Janyo Masa Daurin Ya Saki Sabon Bidiyo Bayan ya shaki iskar yanchi.

Wannan Bidiyo ya Bayyana wasu Abubuwan da ya kamata masoyan nasa su Sani sannan yaΖ™i bayyana wasu Abubuwa Saboda makiyan sa.

Kai tsaye Dai ga video Nan ku kalla

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN πŸ‘ˆπŸ˜­πŸ’£πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡¬