Wani abun bakin ciki ya afku a Abuja inda mata da miji suka rasa ransu a lokaci guda…

Wani Abun Mamakin Shine Yadda Aka tsinci gawar ma’auratan a gidan aurensu kwanaki kadan bayan mutuwarsu kuma babu wanda yasan tayadda hakan ta faru da ma’auratan su biyu.

Amman A Binciken da aka gudanar Ana zargin guba wani ya sanya masu a cikin abincin da suka ci saboda yanayin da aka riske su bayan Rasuwar tasu da kwana biyu anji su shiru kwana biyu hakanne yasa akaje gidan domin duba meke faruwa nan fa aka tarar da gawarsu.

Amma Zuwa Yanzu Ana Bincike Domin Gano Wanda Ya Aikata musu wannan mugun aiki domin Girbar Abinda Ya Shuka, Fatanmu Anan Shine Allah Ya Toni Asirin Wanda Yayi Wannan Mugun Aiki Su Kuma Mamatan Allah Ya Jikansu Da Rahama Ameen.

Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬