Allah Yakar6i Rayuwar Jarumin Kannywood Me Suna Abdulwahab Wanda Akafi Sani Da Awarwasa.

Innalillahi Wa’inna’ilaihi Raji’un Allah Yakar6i Rayuwar Jarumin Kannywood Me Suna Abdulwahab Wanda Akafi Sani Da Awarwasa.

Kafin Mutuwarsa Yakasance Daya Daga Cikin Jaruman Shirin A Duniya Shiri Me Dogon Zango Wanda Ake Gabatarwa A Tashar Zinariya Wadda Take A Dandalin YouTube.

Allah Yakar6i Rayuwar Jarumi Abdulwahab Awarwasa Sakamakon Fama Da Yayi Da Matsananciyar Rashin Lafiya Wadda Takaishi Ga Amsa Kiran Mahaliccinmu Kamar Yadda Kowa Yake Jira.

Kafin Mutuwarsa Yakasance Daya Daga Cikin Jaruman Shirin A Duniya Shiri Me Dogon Zango Wanda Ake Gabatarwa A Tashar Zinariya Wadda Take A Dandalin YouTube.

Yakasance Me Hakuri, Tausayi Da Sanin Yakamata Yana Mutunta Mutane Wanda Ya Girma Da Wanda Suka Girmeshi Baya Fada, Kyama Ko Kuma Zalinci.

Ga Dukkan Wanda Yasan Marigayi Abdulwahab Awarwasa Yasanshi Da Fara’a Da Haba-haba Da Mutane.

Muna Fatan Allah Yajikansa, Yaimasa Rahama Yasa Aljannace Makomarsa Da Dukkanin Musulmai, Allah Yasada Shi Da Annabi Muhammad S.A.W 🀲

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN πŸ‘ˆπŸ˜­πŸ’£πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡¬