Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Babban Malami Kuma Mahaddacin Alkur’ani Alarammah Ahmad Sukairiju rasuwa.

Allahu Akbar Allah Ya karbi Rayuwar Babban Malamin Addinin Musuluncin nan Kuma Mahadaccin Kur’ani A Jihar Kano watau Alarammah Ahmad Sukairiju.

Allahu Akbar Allah Ya karbi Rayuwar Babban Malamin Addinin Musuluncin nan Kuma Mahadaccin Kur’ani A Jihar Kano watau Alarammah Ahmad Sukairiju.

Rariya Hausa itace ta fara wallafa labarin a shafinsu na dandalin sada Zumunta na Facebook, Muna Rokon Allah Ya Jikansa Da Rahamar idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬