Innalillahi Yadda Aka Kashe Wanda Ake Zargi Da Zagin Annabi.

Innalillahi Wa’inna ilaihirraju’un A garin sokoto an kashe Wanda Ake Zargi da Zagin da Kuma batanchi ga fiyayyen halitta manzon Allah S.A.W.

sai dai an Zargi matasan da suka kashe shi da Yi Masa sabanin fahimta inda aka tabbatar da Chewa beyi batanchi ga Annabi da kawai Suka Fara Yi Masa Ruwan duwatsu.

Saboda yache Bai kamata ache kayimini Abu da Annabi ba Suka Fara Masa Ruwan jifa har takai ga sun Halakashi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN πŸ‘ˆπŸ˜­πŸ’£πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡¬