Allahu Akbar: Kalli Bidiyon Yaron Da Kafar sa Ta Zama Katuwa Innalillahi.
Innalillahi Hakika wannan rayuwa sai addua Wani Yaro kenan da yake da damuwa Mai tarin yawa sakamakon yadda yake Fuskantar Kalu bale a rayuwar sa.
a wannan Bidiyo zakuga yadda yake Shan wahala da Kuma yadda Jama’a Ke Yi Masa tamkar ba jarabta che Allah ya Dora Masa ba.
Kai tsaye Dai ga video ku kalla.