Dakarun sojin saman Najeriya sun sheƙe kwamandojin Boko Haram.

Dakarun sojin saman Najeriya sun samu nasarar sheƙe wasu kwamandojin ƙungiyar ta’addanci ta ISWAP a wasu hare-hare da suka kai maɓoyarsu.

Dakarun sojojin dai sun yi luguden wuta ne kan kwamandojin da mayaƙansu bayan sun samu bayanan sirri kan maɓoyarsu.

Domin karanta cikakken labarin garzaya sashin kwament.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬