Yanzu-Yanzu An Daura Auren Sadiya Haruna Da G Fresh.

Yanzu-Yanzu Muka Samun Rahoton Chewa an Daura Auren Sadiya Haruna Da G Fresh futattun jarai a shafin TikTok.

Sadiya Haruna Da G Fresh dai sun kware wajen jan Hankalin alumma a shafukan sada zumunta Wanda Ake Yawan Cece kuce akansu.

Hakika wannan lamarin ya zama abin da baza’a Manta dashi ba Wanda Hakan ya Bawa Duniya mamaki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN πŸ‘ˆπŸ˜­πŸ’£πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡¬