innalillahi Mutuwar Kamal Aboki Ta Bayyana Gaskiyar Magana da Kuma…

innalillahi wa’inna ilaihirraju’un Babu shakka kowa Ya Sam Yadda Akai jimamin Mutuwar Kamal Aboki Ako Ina A dunniyar hausa.

Danna Hoton Nan 👇👇👇

Hakan tasa mutane Suka Ji Chewa zeyi wuya su Manta da Kamal Aboki bisa yadda yake debewa mutane kewa musamman a chikin bidiyoyin sa na comedy.

Akwai wasu comedy da Kamal Aboki Yayi na Jan hankali da Kuma nuni Akan bin akida ta addini islama yadda ya kamata.

Kai tsaye Dai ga video Nan ku kalla 👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬