Mutuwar 442 a Kurkukun Kasar Niger Gaskiyar magana ta…

Batu Kan Mutuwar mawaki 442 a Kurkukun kasar Niger Ya Yamutsa Hazo ya Kuma karade shafukan sada zumunta.

bugu da Kari mutane sun Shiga rudani Kasan Chewa Basu Sami Wani chikakken bayani kan gaskiya ko akasi Hakan kan wannan Batu ba.

maganar gaskiya Babu wata sahihiyar magana Dake nuna Chewa Hakan ta faru ko Bata baru ba sai dai Kuchi GABA da bibiyar mu don kawo muku hakikanin abin da ya faru.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬