innalillahi Mutuwar Jaruman Kannywood Kashe Kawai Ake Yi Amma Basa…

innalillahi Mutuwar Jaruman Kannywood Kashe Kawai Ake Yi Amma Basa…

innalillahi Yawan Kisan Jaruman Kannywood Da Ake Yi Da Baki a shafilukan SADA zumunta Yayi yawa.

wannan Wani rahoto mukai samu Dake nuna Chewa fitaccen jarumin masana’anntar kannywood din Nan wato Tahir Fagge ya mutu shin gaskiya ne ko kuma Yaya?

magana ta gaskiya mutuwar jarumi Tahir Fagge ba gaskiya bane kawai mutane ne suke yadawa a shafukan SADA zumun ta Amma ba mutuwa Yayi ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬