Irin wannan hukuncin ya kamata ace ana yanke musu dama, Shiga ku kalli abinda ya faru a cikin Bidiyon, An kama yan Bin…

Irin wannan hukuncin ya kamata ace ana yanke musu dama, Shiga ku kalli abinda ya faru a cikin Bidiyon, An kama yan Bin…

Danna Hoton nan 👆👆👆👆

Kai jamaa ina ma ace duk wanda aka kama a cikin yan Bindiga dumu dumu da laifin kashe rai kawai shima sheke shi kamar yadda Al QUR’ANI da kuma Constitution suka tanada, Amma kyalesu da.



Akeyi wai a kai su kurkuku dinnan ina tunanin shine ma dalilin da yasa basuwa fasa abin da suke aikatawa, Ubangiji Allah Ya Shiryar Da su idan masu shiryuwa ne idan kuma ba masu

shiryuwa bane ba ya Allah kayi mana maganin su gaba daya har da masu goya musu baya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬