Allah Me Iko: Bidiyon Matar Da Bata Da Hanci Kuma Tana Rayuwa Ya Matukar Daukar Hankali.

Allah Me Iko: Bidiyon Matar Da Bata Da Hanci Kuma Tana Rayuwa Ya Matukar Daukar Hankali.

Danna Hoton nan πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†

Cikin wani labari mai cike da al’ajabi, wata mata da take rayuwa duk da rasa hanci da tayi, wanda hakan yasa take fuskantar tsangwama daga wajen wadanda suke rayuwa a tare.

Matar ta samu rasa hanci ne bayan da ta samu wani hatsari wanda ya zamana sanadiyyar komawarta haka, tabbas lamarin akwai abin tausayi kwarai da gaske.

Da take zantawa da tashar Afrimax English, ta bada labarin asalin yadda lamarin ya faru, tun daga cirewar hanci da ya same ta.

Domin kallon cikakkiyar tattaunawar da tashar Afrimax English tayi da wannan mata sai ku danna
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN πŸ‘ˆπŸ˜­πŸ’£πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡¬