Shiga Kaga Bidiyon Wannan Yaron Da Fuskar sa Take Rufe Da Ƙari Da Ya…

Shiga Kaga Bidiyon Wannan Yaron Da Fuskantarsa Take Rufe Da Ƙari Da Ya…

Cikin wani yanayi mai cike da tausayi, wannan yaron fuskarsa tana cike da ƙari, inda a yanzu haka ƙarin ya kai ga rufe masa fuska sama da kaso 50 kamar yadda kuke gani a nan 👇👇👇

Kamar yadda kuke gani a nan hoton, mahaifiyar wannan yaron itama fuskarta na cike da ƙari tamkar na ɗan nata, sai nata ƙarin bai kai na yaron ba ko kusa.

Mahaifiyar ta shaida yadda yaron nake yake shan wahala saboda wannan ƙari na fuskarsa, wanda ya kai ga rufe masa ido. Likitoci sunyi gargadin matukar ba’a kaishi asibiti ba to zai iya rasa ɗayan idon.

Domin kallon cikakkiyar tattaunawar da tashar Afrimax English tayi da wannan yaro

👉👉 FULL VIDEO 👈👈

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬