Bidiyon Yadda Aka Kaiwa Yan Kwansiyya Mummunan Farmaki.

kowa ya san a Jiya ne kwankwaso ya shigo garin kano inda ya tara dubbannin masoya wanda hakan yasa ka kafa tarihi a a nahiyar Africa baki daya.

sannan a jiyan an samin wasu batari da ake zargi da kaiwa yan kwankwasiyya farmaki inda suka kashe mutane tare da kona motochi.

wannan lamari ya karawa kwankwasiyya dubun masoya inda mutane da dama suka dawo tafiyar kwankwasiyya ganin yadda Allah ya sa suke da kyakykyawar manufa.

πŸ‘‰Full-VideoπŸ‘ˆ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN πŸ‘ˆπŸ˜­πŸ’£πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡¬