Tirkashi: Rahama Sadau Ta Haihu ne? Shiga Kaga Gaskiyar…

DANNA WANNAN HOTON 👆👆👆

Tirka tirka ta tirnike a shafukan sada zumunta inda aka bazan hotunan rahama sadau da wata jaririya inda ake zargin ita ta haife ta.

Shin Da Gaske ne ita Ta Haifi Jaririyar? batu na gaskiya kowa zai so ji wannan gaskiya domin achire shi daga kokwanto.

a iya binchike da mukai waje gano wannan yarinya na chewa shin ‘yar rahama sadau che ko kuwa.

today batu na gaskiya mun gano chewa ba yar ta bache kawai tayi hoto ne da yarinya da ake kyautata zaton a family din su wata dake da aure Ta haifi yarinyar.

ku chi gaba da bibiyar wannan shafi namu Mai suna kainuwa24.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
X
DANNA NAN KAGA BIDIYAN 👈😭💣🇳🇪🇳🇬